Tsinannen da ya tarwatsa rayuwar yarinyar nan sunansa Muhammad Hassan
(Bossman) lambar wayansa 08185**7448 dan jihar Kano ne, ban fitar da
cikakken nambar wayansa ba da kuma anguwar da yake a Kano saboda dalilai
na bincike
Ita kuma yarinyar a jihar Kaduna take, ba zan fadi cikakken sunanta da anguwarta ba saboda kiyaye mutuncinta da kuma anguwarsu
Bossman
ya hadu da yarinyar ta sanadin media, ya fara nemanta da sunan soyayya,
ya yaudareta da cewa zai aureta, ya bita Kaduna ya kama Hotel ya fara
rabata da budurcinta
Shine mutum na farko da ya fara zina da ita,
wannan bidiyo na tsiraci dake yaduwa ya kai shekara guda da yinsa,
bayan ya gama |a|ata rayuwar yarinyar sai yace gaskiya shi ba zai iya
aurenta ba
Shikenan ta watsar da shi, ta samu wani zai aureta, da
wannan tsinannen da ake kira Bossman yaji labarin zata auri wani, sai
ya fara aika mata wannan bidiyo na barazana ta hannun kawarta, cewa idan
ta kuskura tace zata auri wani zai watsa bidiyon
A haka dai har
wanda ta samu daga baya zata aura ya samu labari, kuma yace ya amince
zai aureta a haka matukar bidiyon bai fita ba
Ana haka yanzu
saura wata daya a daura mata aure, to da wancan tsinannen yaji labari
sai ya saki bidiyon a media don ya hanata aure ya kuma tarwatsa mata
rayuwa
Masu ganin laifin yarinyar ku san irin kalaman da zaku
fadi kafin Allah Ya jarrabeku, domin ‘ya’yanku da kuka haifa da
kannenku mata basu fi karfin tsinannun maza su yaudaresu su bata musu
rayuwarsu ba
Muna kan tattaunawa da iyayenta don daukar matakin
shari’a akan tsinanne Bossman, sai ya girbi sakamakon abinda ya aikata
da taimakon Allah
